A Najeriya kungiyar masu sarrafa shinkafa ta kasa ta nuna rashin jin dadin ta game da kwamitin majalasar kasar mai kula da koken jama’a na kira da hukuma hana fasa kwauri ta kasa da ta mayar wa masu yan kasuwar birnin Ibadan na jahar Oyo shinkafar da aka shigo da ita cikin kasa ba bisa ka’ida ba da aka kwace.

A dai ranar Talatar da ta gabata ne a cewar kungiya ta RIPAN kwamitin majalasar ya nemi jami’an na hukuma hana fasa kwauri da su mayar wa ‘yan kasuwar da shinkafar da ake zargin an yi satar shigar da ita cikin kasa.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: