Sadiya Haruna tayi aure a karo na 9

0 196

A safiyar Juma’ar Sadiya Haruna ta dora katin gayyatar daurin auren nata, wanda zai gudana a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno. Auren Sayyada Haruna da angonta mai suna Hon. Babagana Audu Grema na zuwa ne ’yan watanni ƙalilan bayan kotu ta raba aurenta da tsohon mijinta, shahararren dan TikTok, G-Fresh Al-Amin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: