Hukumar Zabe mai zaman kanta a Jihar Jigawa taki amincewa da zabin cikin gida da jam’iyar APC tayi na nuna dan takara wanda zai fafata a zaben cike gurbi ta kujerar dan majalissar tarraya mai wakiltar karamar hukumar Gwaram. INEC tace APC tayi riga malam masallaci wajen bayyana dan takaran mako Continue reading