Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump ya ce tura kudade kai tsaye zuwa ga Amurkawa a matsayin kudaden karfafa tattalin arziki na Dala Biliyan 850 shine ya fi sama da tsarin shigar da kudaden cikin albashi. Sakataren Baitulmali, Steve Mnuchin ne ya baiyanawa manema labarai sabon tsarin a ganawar Continue reading
A jiya Alhamis ne sashin binciken manyan laifuka (FBI) na yan sandan kasar Amurka ya sanar da cewa akwai ƴan Najeriya har 80 da suke fuskantar tuhumar aikata manyan laifuka a ƙasar. Sai dai wani rahoto da jaridar the Cable ta rawaito ya ambato sunayen 77 daga cikinsu kamar haka: 1. Valentine Iro2. Chukwudi Christogunus […]Continue reading
Babban Jakada a ofishin jakadancin Najeriya dake Birnin New York na Amurka, Mr Benaoyagha Okoyen, ya shawarci yan Najeriya mazauna Amurka marasa muhallai da su koma gida Najeriya, inda yace ofishinsa a shirye yake wajen taimakawa wadanda ke san komawa. Da yake jawabi a wani taro, akan cimma muradin cigaba, wanda ofishin jakadancin Najeriya na […]Continue reading