Gbajabiamila ya fadi haka a lokacin da yake hira da yan jaridu a majalissar bayan ziyarar gani da ido kan wuraren da masu zanga zangar suka barnatar a birnin Lagas.Continue reading
Minstan wasanni da ci gaban matasa Sunday Dare ne, ya bayyana hakan a wata tattaunawa da yayi da gidan telebijin na Arise a jiya Jumu,a.Continue reading