Home Posts tagged GUMEL
Education Jigawa Labarai Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa

Dalibai 27,960 Ake Ciyarwa A Makarantun Firamaren Gumel

Akalla yara yan makarantar firamare 27,960 ake ciyarwa a Karamar hukumar Gumel ta Jihar Jigawa karkashin shirin ciyar da dalibai yan makaranta na gwamnatin tarayya. Jagoran shirin a yankin, Alhaji Ibrahim Nayaya, shine ya bayyana hakan a Gumel yayinda yake mika kwanuka da cokula guda 152 ga masu dafa abinci karkashin shirin. A cewarsa ana […]Continue reading