Home Posts tagged Hajj Commission
Jigawa Labarai Mayan Labarai Rayuwa Sawaba

Hajji – Ku Lura Da Jakunkunanku Don Tsira Daga Sharrin Masu Cushen Kwaya A Filin Jirgi

Jami’in hukumar jindadin alhazai ta jihar jigawa mai kula da shiyar Hadejia Alhaji Yakubu Muhammad ya shawarci maniyyata aikin hajjin bana da su lura da kayayyakinsu domin tsira daga sharrin masu sanya kwaya a kayan alhazai Malam Muhammad ya bada wannan shawarar ne yayin rufe bitar maniyyata aikin hajjin bana da hukumar tayi a garin […]Continue reading