Ministar jin kai, kula da annoba da jin dadin jama’a, Sadiya Umar Farouq, wacce ta kaddamar da kwamitin a Abuja, tace kwamitin zai yi aiki tukuru wajen samar da wani shirin kasa na shiryawa annoba da bayar da tallafiCigaba
Sakataren zartarwa na hukumar agajin gaggawa ta jiha, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka yayin wata ganawa da manema labarai a Dutse.Cigaba
Jami’in hukumar mai kula da ofishin hukumar na shiyyar Kano, Sanusi Ado ya bayyana haka a lokacin gangamin wayar da kan alumma kan matakan kariya daga ambaliyar ruwa a Dutse.Cigaba
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane 7 kawo yanzu, a wani iftila’in ambaliyar ruwa na ranar Alhamis a Birnin Yola. Jami’in Hukumar mai kula da ayyukan hukumar a Jihoshin Adamawa da Taraba, Mista Abani Garki, shine ya bayyana haka ga Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa a Yola. Ya lissafa wasu […]Cigaba
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta shawarci mutanen dake zaune a gabar kogunan Kwara da Binuwai a Jihohin Adamawa da Taraba da su sauya matsugunnai saboda gujewar ambaliyar ruwa. Shugaban Aikace-Aikace na hukumar ta NEMA, Mista Abbani Garki ne ya bayar da wannan gargadin yayin rarraba kayayyakin taimako ga wadanda suka gamu da iftila’in […]Cigaba