Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da muƙamin Babban Sakataren Shirin Inshorar Lafiya ta Ƙasa, NHIS, Usman Yusuf. Matakin na Shugaban Ƙasa ya biyo bayan shawarwarin wani rahoton Kwamitin Tabbatar da Gaskiyar Lamari a kan NHIS ɗin. Tuni Shugaban Ƙasar ya amince da naɗin Farfesa Continue reading