Mukaddashin daraktan yada labarai na Operation Sahel Sanity, Bernard Onyeuko, ya sanar da haka yayin taron manema labarai a sansanin soji na musamman dake Faskari a jihar Katsina.Cigaba
Jagoran yada labaran ayyukan tsaro, John Enenche, cikin wata sanarwa da ya fitar yau a Abuja yace anyi luguden wuta ranar 7 ga watan Yunin da muke ciki, a cigaba da yakin sama da ake gudanarwa karkashin shirin operation accord.Cigaba
Sakon Muryar mai tsawon 1:22 ya kunshi Muryar sa a inda yake neman taimakon Allah ya tsare daga lugudan wutar da suke sha.Cigaba