Kamar yadda yazo a wata sanarwa da kakakin hukumar dansanda, Frank Mba, ya fitar, ana sa ran masu neman shiga aikin suzo da number shaidar zama dan kasa da takardun karatu na ainihi da kwafi bibiyu, da takardar shaidar zama dan karamar hukuma da ta haihuwa, wadanda aka shirya cikin fararen Cigaba
Wata matar aure yar shekara 17 mai suna Rabi Rabiu, ta kashe mijinta har lahira mai suna Shamsu Salisu a ranar Larabar da ta gabata a jihar Katsina, a lokacin da suke jayayya da juna wajen sa cajin wayoyin salula wanda ya kai ga rashin jituwa tsakanin ma’auratan. Rabi wacce yanzu ke tsare a hannun […]Cigaba