Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Namadi Sambo ya bayyana amfani da sunansa da ake yi a kafar sada zumunta ta Facebook da sauran hanyoyin sadarwa na zamani da cewa wadansu bata gari ne cikin al’umma ke amfani da sunansa ta wadannan hanyoyi. Namadi ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa Cigaba