Kudirin samar da asusun habbaka aikin gona na kasa ya tsalleke karatu na biyu a gaban majalissar Dattawa ta kasa. Sanata mai wakiltar Nasarawa ta yamma Sanata Abdullahi Adamu wanda shine ya gabatar da kudirin a gaban majalissar yace samar da wannan asusun zai taimaka wajen samar da damammaki a Continue reading