Mai Martaba Sarkin Kano ya umarci al’ummarsa da su je a yi musu allurar rigakafin cutar coronavirus da aka fara yi a Najeriya. Sarkin Kano ya bayyana hakan ne yayain kiransa ga al’umma da su ba da hadin kai ga yakin da Gwamnatin Tarayya da ta Jihar Kano suke yi da cutar. “Su kuma jama’a […]Continue reading