An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya kaddamar jiya, a garin Hadejia. Taron yasamu halartar manyan mutane kamar su mai girma Baraden Hadejia Amb. Haruna Cigaba
An bayyana gidan Rediyon Sawaba a matsayin gidan rediyon jama’a wacce bata nuna kabilanci kuma shirin gidan rediyon mai suna ‘Igbo Kwenu’ shine irinsa na farko a yankin. Shugaban Kungiyar ‘Yan Kabilar Igbo mazauna Hadejia, Mr. Nicholas Oga ne yayi wannan kiran yayinda ya jagoranci tawagar yan kungiyar zuwa Sawaba FM domin sada zumunci. Daga […]Cigaba