Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Kasa (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ta bayyana Litinin, 15 ga watan Maris a matsayin daya ga watan Sha’aban na 1442. Hakan ya biyo bayan rashin ganin jinjirin sabon watan a ranar Asabar, Continue reading