A wata sanarwa da mai bayar da shawara kan ilimi mai zurfi ga gwamnan jihar Jigawa Muhammad T Muhammad ya fitar,ta bayyana cewa bayan karbar rahoton kwamitin da gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya kafa karkashin jagorancin kwamishin ilimin kimiyya da fasaha aka amince da cewa kafin bude Cigaba
Bayan zaman tattaunawa da ya gudana tsakanin masu ruwa da tsaki a fannin makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS)Cigaba
Biyo bayan karin farashin kudin wuta da na man fetur, gwamnati da kungiyoyin kwadago sun gana a ranar Talatar satin da ya gabata, a zaman an tashi baram-baram saboda kin amincewar gwamnati na janye karin kudaden, ko kuma bai wa ma’aikata tallafin rage radadin illar hakan.Cigaba
A wata hira da yan jaridu, Shugaban kungiyar na kasa Ayuba Wabba, yace kamata yayi gwamnatin ta alakanta karin farashin man da saukar darajar Naira, da kuma tsarin albashi mafi kankanta da ake biyan ma’aikata.Cigaba
Bayan kwanaki suna zazzafar tattaunawa, Gwamnatin Najeriya da Ƙungiyar Ƙwadago sun cimma matsaya bisa tsarin da ya kamata a bi wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashi. An shafe tsawon watanni ana nuna rashin fahimta bisa yadda za a aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashi wadda Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya wa hannu tun a […]Cigaba