Gwamnatin Najeriya ta ce nan da shekara ta 2023 za ta fara sarrafa sukari a cikin kasar. Babban sakataren ma’aiktar bunkasar sukari ta kasa Dr. Latiz Busari ya bayyana hakan a Abuja yayin da yake sanya hannu kan yarjejeniyar noman rake da kamfanonin BUA da kuma NETAFIM. Busari ya ce Continue reading