Shugaba muhammadu Buhari ya taya yan najeriya murna biyo bayan bankwana da kasar tayi daga cutar shan inna, yayin nuna godiyarsa ga wanda suka taimaka na gida dana waje, bisa jajircewarsu na ganin sun raba kasar da cutar yaran. A jawabinsa shugaban kasa ta bakin mataimaki na musamman wajen yada Cigaba