A makon daya gabata ne kamfaninman fetur na kasa NNPC ya bada tabbacin cewa zai kawo karshen matsalar karancin mai a fadin kasar nan cikin makon nan da muke ciki.

Sanarwar na kunshe ne cikin bayanan da kamfanin na NNPC ya gabatarwa taron majalisar zartwar ta kasa, wanda ya gudana karshin jagorancin mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo tare da gwamnonin jihoshi da wasu ministoci.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: