Mai zanen shaguben batanci nan a jarida dan kasar Denmark Kurt Westergaard, wanda aka fi saninsa saboda zanen da ya yi na Annabi Muhammad (SAW) wanda ya janyo ce-ce-ku-ce, ya mutu yau Litinin.

Idan ba a manta ba, kariyar da kasar Denmark ta ba shi a lokacin ya sa wasu Musulmi daukar matakin kaurace wa gaba daya kayan kasar wadda ke tunkaho da fitar da madara zuwa kasuwannin duniya.

Wasu daga cikin masu tarzoma a zanga-zangar sun kuma kai hare-hare ga ofisoshin jakadancin Denmark a wancan lokacin.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: