Yadda asalin tushen kalmar dan sanda ta samo

0 93

Mutane da yawa suna yawan tambayar ko ya tarihin asalin sunan dan sanda da yadda aka yi har sunan ya fara yaduwa a duniya ya samu?

Kalmar dan sanda ta samo asili ne daga yadda ‘yan sandar ke rike kulake. Ganin wannan abu da suke rikewa shine mafarin ke’nan da Hausa, inda aka cigaba da kiran Police da sunan dan sanda. Ana dai kiran sunan na dan sandar fiye da shekaru aru-aru kamar yadda kowa ya sani.

Leave a Reply

%d bloggers like this: