Yadda ma’aikatan hukumar EFFC suke sintiri a babban filin taron APC domin hana siyan daliget da karbar cin hanci da rashawa

0 87

Yadda ma’aikatan hukumar EFFC suke sintiri a babban filin taron APC na Eagle Square dake birnin Abuja domin hana siyan daliget da karbar cin hanci da rashawa, ana gudanar da taron ne yau domin fitar da tsayayyen dantakarar shugaban kasa guda daya tal da zai wakilci jam’iyyar a shekarar 2023.

Leave a Reply

%d bloggers like this: