Yan takarar Gwamna na jihar Jigawa sun sa hannun zaman lafiya a tsakanin su

0 92

Yan takarar Gwamna na jihar Jigawa sun halacci taron da Kwamishinan yan sandan jihar jigawa ya jagoranta domin sa hannun zaman lafiya a tsakanin jam’iyyu, yantakara da mabiyansu gabanin zaben 2023. Sa hannun ya hada da dantakarar gwamna na jam’iyyar APC, NNPP, PDP da sauransu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: