za a yanke hukunci kan shari’ar Zakzaky da matarsa 28 ga watan Yuli

0 110

Daya daga jikin manyan kotun jihar Kaduna ta sanya ranar 28 ga wannan watan na Yuli don yanke hukunci kan shari’ar da ake yi wa Sheikh Ibrahim Zakzaky da matar sa, Malama Zinat.

GettyImages

A sheakun baya, gwamnatin jihar Kaduna ta gurfanar da su a gaban kotun kan binciken su da sa hannu har da aikata kisan kai da gangan da gudanar da taro ba bisa ka’ida ba a cikin Jihar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: