Al’umomin wasu garuruwa a hukumar Miga ta nan jihar Jigawa, sun nemi majalisar karamar hukumar da ta samar musu makarantar primary.

Garuruwan dai sun dade suna neman a yi musu makarantar domin ‘ya’yansu su samu ilimi na zamani.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: