An daura auren dan gidan Gwamnan Jihar Jigawa, Abdurrahman Badaru Abubakar a jihar Kano

0 94

An daura auren dan gidan Gwamnan Jihar Jigawa, Abdurrahman Badaru Abubakar a jihar Kano.

Gwamna Badaru Abubakar ya samu tarbar mutane daga jam’iyyu daban-daban yayin daurin auren daya daga cikin ‘ya’yansa, Abdurrahman kamar yadda matakinsa na musamman ya sanar.

“Sauran jiga -jigan da suka halarci daurin auren sun hada da Sanatoci da ‘Yan Majalisar Wakilai da Yan Majalisa Dattawa da manyan ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da kuma malaman addini”, yace.

Karin bayani na tafe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: