An fara feshin sauro a karamar hukumar Hadejia

0 74

Shugaban karamar hukumar Hadejia Alh. Abdulkadir Bala Umar T.O. a  yau ya kaddamar da aikin feshin maganain sauro da aikin kwashe shara tare da samar da fitila mai anfani da hasken  rana a kananan asibitoci da kuma baiwa hukumar ilimi matakin  farko ta karamar  hukumar kayayyakin karatu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: