Kimanin karin cibiyoyin karatu guda 200 za a kafa a jihar Jigawa domin makiyaya da suka manyanta, kari bisa guda 165 da ake da su a halin yanzu.

Sakatariyar zartarwar hukumar ilimin makiyaya, Hajiya Ramatu Muhammad ce ta sanar da haka yayin zantawa da manema labarai a Dutse.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: