Kamar yadda ma’aikacin gidan rediyo na Nasara wallafa. Yace:

Yanzu mukayi waya da ‘yar uwar yarinyar nan Hanifa, ta tabbatar min da cewa an samu gawarta bayan an ji mata ciwo. Yau kwana 46 da sace Hanifa, bayan ta dawo daga makaranta. Kuma anyi mata Sallah an binne ta Kamar yadda addinin musulunci ya tanada.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: