An samu ƙarancin gobara a shekaru biyu da suka gabata a jihar Jigawa

0 171

Hukumar bada agajin gaggawa ta jahar Jigawa tace an sami karancin gobara a shekaru biyu da suka gabata a wannan jaha. Babban skatare na hukumar bada agajin gaggwa ta jaha Alhaji Sani Yusuf Babura ne ya sanar da hakan yayin da yake ganawa da manema labarai kan ayyukan hukumar a birnin Ditse jimkadan bayan ya kare kasafin kudin hukumar gaban kwamatin bada agaji gaggwa na majalisar dokoki ta jahar ta Jigawa.

Yace wannan cigaban ya samune biyo bayan faɗaɗa ayyukan wayar dakai a faɗin wannan jaha.

Leave a Reply

%d bloggers like this: