Dukdacewa gwamnatin jihar ta kaddamar da sabbin dokokin hukunta masu aikata wannan laifin.
Dukdacewa gwamnatin jihar ta kaddamar da sabbin dokokin hukunta masu aikata wannan laifin.
A cikin alkaluman da ma’aiaktar ta rawaito, ta bayyana cewa ansamu rahotanni fyade 196 a wannan shekarar daga watan Janairu zuwa Disamba.
Cikin wannan adadin mutane 90 daga cikin su, ankama sune da laifin fyade kiriri, sai kuma 30 da aka kama su da neman maza.
Cikin manyan laifukan da ma’aikatar shariar ta fitar, sunhada da laifukan kisa 27, fashi da makami 20, Garkuwa da mutane 18, sai kuma mummunan haddura 3.
Idan zamu iya tinawa dai a ranar 21 ga watan fabarairu Gwamnan jihar Jigawa Muhammadu Badaru Abubakar ya sanya hannu kan dokar bin hakkin wadanda akaci zarafin su.