Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Aliyu Abubakar
  • Page 9

Author

Aliyu Abubakar 223 posts 0 comments

Labarai

Idan Na Ci Zaɓe Zan Sasanta da ’Yan Bindigar da Suka Shirya Ajiye Makamai — Obi

Aliyu Abubakar Jun 17, 2026 0
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya ce idan aka zaɓe shi a 2027, gwamnatinsa za ta sasanta da ’yan bindiga da sauran masu tayar da ƙayar baya da suka ajiye…
Read More...
Labarai

Yadda Aka Sayar da Jariri Sabon Haihuwa N2.5m A Legas — ’Yan Sanda

Aliyu Abubakar Jun 17, 2026 0
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas, ta kama wani likita, ungozoma da kuma wasu masoya bisa zargin sayar da jariri sabon kan kuɗi Naira miliyan 2.5. A cewar majiyoyin ’yan sanda,…
Read More...
Labarai

Kotun Ɗaukaka Kara Ta Dakatar da Soke Rajistar ADC

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke wadda ta umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta soke rajistar jam’iyyar ADC da wasu…
Read More...
Labarai

Masu Sukar Tinubu Za Su Kunyata A Zaɓen 2027 — Matawalle

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Ƙaramin Ministan Tsaro, Mohammed Bello Matawalle, ya ce masu sukar Shugaba Bola Ahmed Tinubu za su kunyata saboda irin nasarorin da gwamnatinsa ke samu da za su tabbatar masa da nasara…
Read More...
Labarai

Za A Rataye Matar da Aka Samu da Laifin Taimaka Wa ’Yan Bindiga A Katsina

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Babbar Kotun Tarayya da ke Katsina ta yanke wa wata mata, Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun ta da laifin haɗa baki da kuma taimaka wa ayyukan ta’addanci. An…
Read More...
Labarai

’Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 4, Sun Sace 12 A Sakkwato

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
’Yan bindiga ne sun kashe manoma huɗu tare da sace aƙalla mutum 12 a wani hari da suka kai da rana tsaka a gundumar Gandi da ke Ƙaramar Hukumar Rabah a Jihar Sakkwato. Lamarin ya…
Read More...
Labarai

Ba Na Jin Daɗin Abin da Isra’ila Ke Aikatawa – Trump

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Shugaba Donald Trump ya ce bai ji daɗin yadda Isra'ila ke ci gaba da kai hare-hare kan Hezbollah a Lebanon ba, bayan an amince da yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran. Trump ya shaida…
Read More...
Siyasa

Gwamnan Sokoto Ya Kaddamar da Gidajen Yan Gudun Hijira

Aliyu Abubakar Jun 16, 2026 0
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya ƙaddamar da gidaje 100 da aka gina wa ƴan gudun hijira a ƙaramar hukumar Illela. Baya ga gidajen, an kuma ƙaddamar da cibiyoyin samar da zaman…
Read More...
Labarai

Ɗaya Daga Cikin Maniyyatan Najeriya Ta Rasu A Saudiyya

Aliyu Abubakar May 10, 2026 0
Hukumar Alhazan Najeriya ta sanar da rasuwar Mallama Aishatu Muhammadu, ɗaya daga cikin maniyyata hajjin bana a ƙasar Saudiyya. Wata sanarwa da hukumar ta fitar ta hannun…
Read More...
Siyasa

APC Ta Sahale Wa Sanata Goje Neman Takara

Aliyu Abubakar May 10, 2026 0
Tsohon gwamnan Jihar Gombe kuma Sanata mai wakiltar Gombe ta Tsakiya, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin fafatawa a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC…
Read More...
Previous 1 … 7 8 9 10 11 … 23 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.