Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Amir Muhammad
  • Page 286

Author

Amir Muhammad 2979 posts 0 comments

Amir Muhammad Harbo is an accomplished researcher, digital journalist, and dedicated fact-checker, currently serving as the Head of Digital Operations.

Labarai

Jamus ta sake tsawaita dokar kullen corona

Amir Muhammad Mar 23, 2021 0
Hukumomi a Jamus, sun kara tsawaita dokar kullen corona ganin yadda annobar ke ci gaba da yaduwa a sassan kasar. Matakin na zuwa ne yayin da wasu a Jamus suka fara kosawa. Jamus ta…
Read More...
Labarai

Biliyan 4 ta Bata: An Maka Shugabannin Majalisun Tarayya A Kotu

Amir Muhammad Mar 23, 2021 0
Kungiyar SERAP mai fafutikar kare hakkin bil’adama da ci gaba tattalin arziki, ta yi karar Shugabannin Majalisun Tarayyar Najeriya a gaban Babbar Kotun Tarayya, bisa zargin sun gaza…
Read More...
Labarai

An janye ƙarar da ta hana yin muƙabalar Sheikh Abduljabbar Kabara

Amir Muhammad Mar 22, 2021 0
Alamu na nuna cewa an share hanyar muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Kabara da malaman Kano jihar Kano, bayan lauyan da ya bukaci a dakatar ya janye bukatar hakan daga gaban alkali.…
Read More...
Labarai

Yadda rashin ruwan sha ya jefa yara miliyan 26.5 cikin garari a Najeriya

Amir Muhammad Mar 22, 2021 0
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF ya ce kusan yara miliyan 26.5 ba sa samun isasshen ruwan bukatun yau da kullum a Najeriya. Wakilin UNICEF a kasar,…
Read More...
Labarai

Yadda gobara ta tashi a babbar kasuwar Katsina

Amir Muhammad Mar 22, 2021 0
Gobara ta tashi a babbar kasuwar birnin Katsina da ke arewacin Najeriya. Hotunan da aka rika wallafa a shafukan sada zumunta sun nuna yadda wutar take rimi. Ganau sun shaida wa…
Read More...
Labarai

Rikicin Makiyaya: Gwamnatin Ekiti ta bai wa makiyaya wa’adi su yi rijista ko su bar jihar

Amir Muhammad Mar 22, 2021 0
Gwamnatin jihar Ekiti ta bai wa manoma da makiyaya wa'adin makwanni biyu, su yi rijista da gwamnatin jihar ko kuma su fice daga jihar baki daya. Tuni wa'adin ya fara aiki tun…
Read More...
Labarai

Yadda Kidan Gangin Tsadar Rayuwa Ke Kara Firgita ’Yan Najeriya

Amir Muhammad Mar 22, 2021 0
Abubuwa da dama ne su ka haddasa kayan abinci yin tsadar da tsawon shekaru 15 baya ba su kamar haka ba. Akwai dalilai na matsalar tsaro, sai barkewar cutar korona, sai canjin yanayi…
Read More...
Labarai

EU: Za mu hana fitar da AstraZeneca waje

Amir Muhammad Mar 21, 2021 0
Shugabar hukumar gudanarwar tarayyar Turai Ursula von der Leyen, ta yi barazanar hana fitar da allurar kamfanin AstraZeneca zuwa ketare, idan har ba a fara baiwa Turai nata kason ba. …
Read More...
Labarai

Zaben shugaban kasa a Kongo Brazzaville

Amir Muhammad Mar 21, 2021 0
'Yan Kongo Brazzaville na zaben shugaban kasa da babbar jam'iyyar adawa ta kaurace wa, zaben da ake ganin shugaba Denis Sassou Nguesso zai lashe. Ana saran mai shekaru 77 da…
Read More...
Labarai

Buhari Ya Amince A Fara Biyan Sabbin Ma’aikata 774,000 Albashi

Amir Muhammad Mar 20, 2021 0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince a fitar da kudade domin a fara biyan albashin ma’aikata 774,000 da aka dauka domin gudanar da wasu ayyuka na musamman a yankunansu. Minista…
Read More...
Previous 1 … 284 285 286 287 288 … 298 Next

Latest News

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi Bashin Sisin Kobo…

Prev Next 1 of 1,768
Popular Topics
  • Labarai6414
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar…

15 hours ago

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai…

15 hours ago

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi…

15 hours ago
Prev Next 1 of 1,768

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.