Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 238

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta samu nasarar dakile tafiya yajin aiki sama da sau dubu 4

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Gwamnatin Tarayya tace ta samu nasarar dakile tafiya yajin aiki sama da sau dubu 4 daga kungiyoyin ma’aikata a fadin kasarnan ta hanyar tattaunawar sulhu cikin shekaru 7 da suka…
Read More...
Labarai

Buhari ya rantsar da Solomon Arase, a matsayin sabon shugaban hukumar ‘yansanda.

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a yau ya rantsar da tsohon sufeto janar na ‘yansandan kasa, Solomon Arase, a matsayin sabon shugaban hukumar ‘yansanda. Rantsuwar ta Solomon Arase…
Read More...
Labarai

Gobara ta Kashe Mutum 38 a Mexico.

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Akalla mutane 38 ne suka mutu a wata cibiyar kula da bakin haure da ke kasar Mexico a wata gobara da jami'ai suka ce ta fara ne a lokacin wata zanga-zangar nuna adawa da korar bakin…
Read More...
Labarai

Amurka ta bukaci bangarorin siyasa a Kenya su kaurace wa tashe-tashen hankula.

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Gwamnatin Amurka ta bukaci dukkanin bangarorin siyasa a kasar Kenya da su kaurace wa tashe-tashen hankula, sannan kuma jami'an tsaro su yi taka-tsan-tsan a yayin zanga-zanga. …
Read More...
Labarai

Tsohon gwamnan jihar Imo Emeka ya fita daga zaben fidda gwanin gwamnan jihar a PDP.

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha, ya bayyana ficewarsa daga zaben fidda gwani na gwamna na jam’iyyar PDP. Emeka Ihedioha ya bayyana janyewa daga takarar ne a wata wasika da…
Read More...
Labarai

Gwamna Ortom Ya Janye Karar Da Ya Shigar Kan Dr Titus Zam da INEC

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya janye karar da ya shigar kan Dr Titus Zam na jam'iyyar APC da kuma hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC a kotun sauraron kararrakin zabe ta…
Read More...
Labarai

APC Ta Kafa Kwamiti Domin Bincikar Sanata Bulus da Yunusa Ahmad.

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
A jiya ne jam’iyyar APC reshen jihar Gombe ta kafa wani kwamiti da zai binciki Sanata Bulus Amos da dan majalisar wakilai, Yunusa Ahmad Abubakar, bisa zargin yiwa jam’iyyar zagon kasa.…
Read More...
Labarai

Ana kan shirye-shiryen mika mulki ga zababbiyar gwamnati

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya ce ana kan shirye-shiryen mika mulki ga zababbiyar gwamnati. Boss Mustapha, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin mika mulki na shugaban…
Read More...
Labarai

Cutar Sankarau Ta Kashe Mutane 52 a Nigeria

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Kasa (NCDC), ta ce mutane 52 ne cutar sankarau ta kashe a jihohi 21 na kasar tsakanin shekarar 2022 zuwa ranar 5 ga watan Maris na 2023. Rahoton halin…
Read More...
Labarai

Hukumar INEC ta dankawa Abba Kabir shaidar lashe zaɓen gwamnan Kano

Umar Muhammad Mar 29, 2023 0
Hukumar Zaɓe mai Zaman Kanta a Najeriya ta miƙa wa Abba Kabir Yusuf shaidar lashe zaɓen gwamnan jihar Kano. Abba Kabir, wanda ya yi nasara zaɓen gwamnan da aka gudanar a ranar 18 ga…
Read More...
Previous 1 … 236 237 238 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.