Dakarun sojojin kasar Ukraine sun lashe takobin harbo jiragen Rasha guda 6

0 114

Rundunar sojin Ukraine ta bayyana cewa ta harbo jiragen Rasha biyar da kuma jirgi ɗaya mai saukar ungulu na ƙasar.

A wata sanarwa da dakarun Ukraine suka fitar, sun bayyana wa jama’a cewa su kwantar da hankalinsu kuma su yi imani da cewa za su ba su kariya.

Sai dai ma’aikatar tsaro ta Rasha ta yi watsi da musanta wannan iƙirarin na

Leave a Reply

%d bloggers like this: