Hukumar gasar Oympics ta kori mutum biyu yan Najeriya gabanin gudanar da gasar ta shekarar 2020 ke gudana, saidai dalilan yin hakan ya banbanta ga kowanne dan wasa.

Gasar Olympics da ke gudana yanzu haka a Japan ta dakatar da ‘yar tseren Najeriya, Blessing Okagbare, daga gasar saboda ba ta tsallake gwajin shan ƙwayoyi masu ƙara kuzari ba wacce tai sanadiyyar korar ta ta.

Haka zalika an an kori ɗan wasan tseren Najeriya, Divine Oduduru, daga gudun mita 100 na gasar, kuma sun dakatar da shine sakamakon laifin fara gudu ba daidai ba.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: