Dan majalissar Kaugama da Malummadori ya samar da takin zamani dubu 1800 wanda za’a rabawa talakawa

0 62

Shugaban majalissar karamar hukumar Malam Madori Hon Husaini Umar BK, ya yabawa kokarin dan majalissar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Malam Madori da Kaugama Hon Maki Abubakar Yanleman, bisa kudirinsa na samar da takin zamani dubu 1800 wanda za’araba a gobe Asabar.

Shugaban ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da jami’in yada labarai na karamar hukumar a ofishinsa dake karamar hukumar

Leave a Reply

%d bloggers like this: