Tabbatattun bayanai daga jihar Lagos na nuni da cewa wani bene da ake aikin gininsa mai hawa 21 ya rufta inda ake fargabar mutuwar mutane da dama ciki har da masu aikin gini.
Rahotanni sun ce da yiwuwar mutanen da ke cikin ginin su iya haura 200, dai dai lokacin da ake dakon jami’an agaji don ceto mutanen da suka makale a ciki kamar yadda RFI suka wallafa labarin.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: