Gungun yan bindiga sun sace masu yiwa tsohon shugaban Najeriya hidima

0 92

Kamar yadda majiyar mu suka wallafa, sun ce : “Ƴan bindiga sun sace wasu ma’aika a gonar tsohon shugaban Najeriya Oluseagun Obasanjo a garin Kobape da ke jihar Ogun.

Rahotanni sun ce maharan sun faki mutanen ne, tare da budewa motarsu wuta, kana daga baya suka yi awon gaba da su.

Ko da yake ba a bayyana sunayen mutanen ba, amma manyan jami’ar katafariyar gonar tsohon shugaban ƙasar ne.”

Leave a Reply

%d bloggers like this: