Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe makarantun yana haifar da illa ga dalibai.
Shugaban kungiyar haka kuma ya gargadi wadanda nada kansu a matsayin hukumomin kungiyar tare da yada labaran kanzon kurege da sunan mahukuntan kungiyar da su dakata da aiakata haikan.
- NAFDAC ta buƙaci a riƙa yanke wa masu jabun magunguna hukuncin kisa
- Kungiyar Kwadago ta yi barazanar shiga yajin aiki kan karin kashi 50 cikin 100 na kudin kiran waya
- Majalisar Dattawan Najeriya za ta binciki zarge-zargen Tchiani kan Najeriya
- Ƴanbindiga sun sace tsohon shugaban NYSC na Najeriya
- An samu gawar ɗan majalisar Anambra da aka yi garkuwa da shi
Cikin jawaban da kungiyar tayi na dauke da sa hannun hukumomin kungiyar da suka hada da Akintaye Babatunde, Kowe Odunayo, Bamgbose Tomiwa, Agbogunleri Seun, da kuma Fadare Blessing.
Kungiyar ta bayyana cewa abinda ta sa a gaba shine Muradin daliban da ke fadin kasar nan.