Tsarin ana sanya rai zai sanyawa matasan Nijeriya masu karatu matakin Digiri ko marasa karatu sha'awar shiga a dama da su don rage yawan marasa aikin yi da kuma cigaba tattalin arzikin… Read More...
An rawaito cewa kungiyyar yan kwadago a jiya ta gudanar da wani taron tattaunawa domin samun bakin zaren yanda zasu gudanar da zanga zangar Read More...
Shugaban kasar ya gayawa jakadun abubuwan da Najeriya tafi mayar da hankali akai, da kuma bukatar tabbatar da kudirorin da mutane zasu amfana. Read More...
Gwamna Badaru Abubakar ya kara da cewar gwamnatin tarayya ta gudanar da ayyuka a jihar Jigawa da suka hadar da ayyukan hanyoyi dana ilmi da aikin gona da kuma bunkasa tattalin arziki. Read More...
Kwamishinan yan sandan jihar Umar Muri wanda ya mika wadanda ake zargi ga helikwantar rundunar a kaduna a jiya laraba, ya kuma nuna bindigogi da suka hada AK47 da sauran makamai da aka… Read More...