Bayan zaman tattaunawa da ya gudana tsakanin masu ruwa da tsaki a fannin makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS)Cigaba
Kwamishinan ya yi wannan kiran ne lokacin kaddamar da kwamitin da zai tsara ka’idojin aikin ma’aikatan kwalejojin fasaha wanda aka gudanar a kwalejin fasaha ta jiha dake Dutse.Cigaba
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe makarantun yana haifar da illa ga dalibai. Shugaban kungiyar haka kuma ya gargadi wadanda nada kansu a matsayin hukumomin kungiyar tare da yada labaran […]Cigaba
Shugaban Hukumar ilimi matakin farko na Jiha, Alhaji Salisu Muhammad Birniwa wanda ya bada wannan shawara, ya ce an bullo da shirin ne domin cike gibin karatun dalibai sakamakon zama a gida saboda rufe makarantu da aka yi sakamakon cutar corona.
Cigaba
Gwamnatin jihar Yobe tace zata dauki nauyin dalibai 228, su samu digiri a bangaran karatun aikin likita wato Medicine da Paramedics da kuma Engineering a shekara mai zuwa. Gwamnan jihar Mai Mala Buni shine ya bayyana hakan a jiya a garin Damaturu yayin karbar rahoton kwamatin jihar na tallafin karatun dalibai na kasar waje. Gwanan […]Cigaba
Gwamna Abdullahi Umar ganduje ne ya fadi haka lokacin da ya karbi bakuncin shugaban kwamitin amintattu na jami’ar, Farfesa Ibrahim Gandur, a gidan gwamnatin Kano.Cigaba
Dukkan kungiyoyin 2, na barazanar tafiya yajin aiki domin neman kudade Naira Biliyan 30 na alawus-alawus da kuma nuna turjiya yadda Gwamnatin Tarayya taki bin umarnin kotu akan albashin malaman makarantun firemare da sakandire na cikin jami’o’i.Cigaba