An ruwaito cewa wani mutum da ya nemi a sakaye sunansa, ya bayar da gudun mawar naira miliyan 500, yayinda jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da miliyan 10, sannan yan majalisu da suka tara naira miliyan 150.Cigaba
Bayan zaman tattaunawa da ya gudana tsakanin masu ruwa da tsaki a fannin makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS)Cigaba
Wannan shiri na yayan talakawa ne kawai wadanda suka gama karatun secondary a makarantun gwamnati kuma za a zakulo yaran bisa chancanta kawai.Cigaba
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe makarantun yana haifar da illa ga dalibai. Shugaban kungiyar haka kuma ya gargadi wadanda nada kansu a matsayin hukumomin kungiyar tare da yada labaran […]Cigaba
Gobara ta kune wani dakin kwanan dalibai a makarantar sakandiren kimiyya dake kafin Hausa a jihar Jigawa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar tsaro da civil defence SC – Adamu Shehu ne ya bayyana hakan ga manema labarai. Ya ce iftila’in ya afku ne tun a ranar Litinin din 16-03-2020 da misalin karfe 9:45 na […]Cigaba