Gwamnatin Jihar Jigawa ta tabbatar da jajircewarta wajen kafa wani kwamitin aiki da cikawa da nufin hukunta masu take dokokin kariya daga corona. Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar ya sanar da haka a jiya yayin taron manema labarai a gidan gwamnati dake Dutse.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: