Gwamnatin Tarayya da hadin gwiwar gwamnatin Jihar Jigawa sun kaddamar da rabon kayayyakin koyon rubutu da karatu ta gidajen rediyo ga iyaye mata a kananan hukumomin Hadejia da Auyo.

An raba kayayyakin ne ga iyaye mata kasancewar masana na bayyana cewa rashin ilimi tsakanin iyaye mata na taimakawa sosai wajen lalacewar al’umma.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: