Gwamnatin tarayya ta rabar da Naira Miliyan 49 da dubu 140 ga mutane dubu 2,457 a karamar hukumar Hadejia

0 67

Gwamnatin tarayya ta rabar da Naira Miliyan 49 da dubu 140 ga mutane dubu 2,457 wanda suka kunshi Maza da Mata da masu bukata ta musamman ta cikin shirin Yaki da Fatara a nan Hadejia.

Da yake kaddamar da rabon Shugaban Karamar Hukumar Hadejia Alhaji Abdulkadir Bala Umar T.O ya ce an kirkiri shirin ne domin tallafawa Jama’a ba tare da nuna bam-bamcin Siyasa ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: