JAMB, Ta Dage Ci Gaba Dayin Rajistar Samun Aji Biyu Kai Tsaye Wato Direct Entry, DE

0 71

Gabanin kidayar jama’a ta kasa na shekarar 2023, hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta dage ci gaba dayin rajistar samun aji biyu kai tsaye wato Direct Entry, DE.

Da yake sanar da dage zaben a cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a jiya, shugaban hukumar kula da harkokin jama’a da ka’ida, Fabian Benjamin, ya bayyana cewa, za a ci gaba da rajistar kai tsaye a watan Afrilu mai zuwa, a ranar 6 ga watan Mayu bayan kammala jarrabawar JAMB da kuma aikin ƙidayar jama’a ta ƙasa wanda aka shirya gudanar wa tundaga ranar 3 ga Mayu zuwa 5 ga Mayu 2023. Hukumar ta kuma umurci duk masu son yin rijistar DE don samun Lambar sirri su garzaya zuwa wuraren da aka ware kafin ranar 30 ga Afrilu sannan su wuce ofishin hukumar daga ranar 6 zuwa 13 ga watan Mayu domin kammala aikin rajistar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: