Jami’ar Karatu a Gida ta Hadejia ta kaddamar da bikin wayar da kan sabbin Daliban da suka shiga karatu

0 71

Jami’ar Karatu a Gida wato Noun a yau ta kaddamar da bikin wayar da kan sabbin Daliban da suka shiga karatu a Jami’ar.

An gudanar da bikin ne a Cibiyoyi 107 na Jami’ar da suke kasar nan, wanda aka gudanar ta bidiyon kai tsaye wanda shugaban Jami’ar Farfesa Olufemi Peters ya jagoranta.

Leave a Reply

%d bloggers like this: