Jam’iyyar APC ta tsawaita wa’adin Gwamna Maimala Buni a matsayin shugaban Kwamatin rikon kwarya

0 77

Jam’iyyar APC ta tsawaitwa wa’adin Gwamna Mai mala Buni a matsayin shugaban Kwamatin rikon kwaryar.

Daracta Janar na yan jaridu da harkokin watsa labaran Gwamnan Mammam Muhammad yasanr da hakan ga manema labarai a yau juma’a inda yace za’a tsawaita wa’adin da watannin 6.

Gwamna Mai mala ya taba ziyartar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a Asorock Abuja, idan ya gabatar masa da rahotannin kwamatin.

Kwamatin rikon kwaryar an kaddamar da shi a ranar 25 ga watan yunin 2020 biyo bayan korar shugaban kwamatin Adam Oshiomhole.

An bawa wata kotu ikon daidaita jam’iyyar dashirya babban taro don shigar da sabon kwamatin gudanarwa na kasa NWC na jam’iyya mai mulki na tsawan watanni shida.

Chief Jackson Lekan Ojo ya bayyanawa manema labarai cewa an tsawaita wa’adin da watanni shida.

Leave a Reply

%d bloggers like this: